Skip to main content

Posts

Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100

•Nayi Wannan Rubutunne Duba Da Ranks Na Jami'o'in Najeriya Da Aka fitar a Wannan Shekarar Ta 2020, Saboda haka Jerin nasu yakan Iya canzawa a shekara Mai Zuwa.    Ganin Zakuwa Da Dalibai Sukayi a yunkurinsu Na son sanin Manyan Jami'o'in dasuke a fadin  Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, yasa Shafin Ku Mai Farin Jini Na Pandancy ya Gudanar Da Dogon Bincike Tareda zakulo muku jadawalin sahihan Manyan Jami'o'i Guda 100 mafiya Girma Da Shahara dasuke a Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, Karanta : Tarihin Hukumar Neco     Gadai Jerin Sunayen Jami'o'in kamar Haka : 1• Jami'ar Lagos 2• Jami'ar Covenant 3• Jami'ar Najeriya, dake Nsukka 4• Jami'ar Obafemi Awolowo 5• Jami'ar Ilorin 6• Jami'ar Ahmadu Bello, dake Zaria, a Jihar Kaduna 7• Jami'ar Abuja 8• Jami'ar Gwamnatin Tarayya Ta Fasaha, 9• Jami'ar Ibadan 10• Jami'ar Tarayya Ta Fasaha, 11• Jami'ar Tarayya Ta Noma, 12• Jami'ar Afe Bab...

Zamantakewar Matasa

ZAMANTAKEWAR""MATASA              Kashi Na 01. Zamantakewar Matasa Cike take Da Ababen Kalubale Dayawa Wanda Ya Shafi, Batun Neman Sana'a, Karatu Dakuma Soyayya, Da Aure. Wannan Shiri Da Jaridar Mikiya ta Dauki Nauyin sa, Karkashin Dalibai  Ma rubuta a Bangaren Sociology Da Islamic Studies, Manufar Shirin itace Samarwa Matasa Mafita a Rayuwar Su ta Hanyar Basu Shawarwarin Dasuka Dace Da Zamanin Da muke Ciki. Karanta : [ Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane a Duniya ? """ MECECE ZAMAN TAKEWA""" Zamantakewa na nufin tarayyar dan Adam, tsakaninshi da mutane yan uwansa da abokansa, kama daga lokacin da yake cin kuruciyar sa har girmansa, Zamantakewa na farawa ne daga kuruciyar yaro, Sannan ya shiga samartaka har i zuwa dattijantaka , Alakar mutum da sauran yan uwanshi, ke nuna cikakkiyar dabi'ar Sa, yayin da yake ma'amalantar su ta Hanyar yin Magana da Aiki. Dayake Muna Magana ne akan zamantakewar Matasa...

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Waec A Sakon Message

     Wannan tsarin yana daga Cikin sababbin tsare-tsare Da Hukumar Ta Waec Ta Samar Domin Bunkasa Harkokin Jarrabawar a Fadin Kasashe Guda 5, Da suke a Nahiyar Yammacin Afirka, Da suka hadarda Nigeria, Ghana, Sierra Leone, Gambia dakuma Kasar Liberia.   Hakika Abin bai kebanta ga wani kamfanin layiba, Ma'ana Ko wanne irin layin Wayane dakai Daga cikin Layukan MTN, Airtel dakuma Glo, to Zaka Iya Duba Sakamakon Jarrabawar taka dashi, matukar dai Da Katin Kira Da bai Gaza Naira 30 ba a Asusun wayartaka, Karanta : Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka A Portal Din Jamb      Abin Da zakayi kawai shine :- • Kashiga Gurin Rubuta Sakon Kar takwana ( Create New Message) Na Wayarka, •Idan Kashiga sai ka Rubuta WAEC* Exam Number Dinka*PIN Dinka*Shekarar Da kayi Jarrabawarka       Ga Misalin yadda Zaka Rubuta Sakon a Kasa 👇 WAEC*4230204909*224466119002*2020 • Bayan Ka Rubuta Sakon Message Din, sai k...

Yadda Ake Tattara Bayanai

     Hakika wannan muhimmin Rubutune Da zai amfaneka Dan uwa,    Biyo shafinmu Na Pandancy a cikin wannan Bayani, domin sanin yadda ake tattara Bayanai, Karanta : Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb      DOYLE    wani babban Masani ne a Wannan bangaren yayi bayani a shekarar 2012.    Ya kawo hanyoyin da mutum zaibi wajen tattaro bayanai gasu kamar haka: 1.RECOGNISE the need of Information; Ma'ana Dolene ka fara gane dalilin dayasa ake bukatar bayanin, saboda sai kasan dalilin ne zakaga wasu hanyoyi zakabi wajen tabbatar da bayanan naka 2.Locate the required of Information: Gano a wanne wajen ake bukatar bayanin, a inane za'a samu bayanin da ake nema 3.Formulate questions base on Information  need: Shirya tambayoyi wadanda zasu taimakamaka wajen samun bayanan, Zai iya yiwuwa interview zakuyi da wasu,, sai kasan yadda zaka shirya musu tambayoyi da zasu gamsar da duk ...

Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb

   Hakika Dalubai da Dama sukan Gaza karbar Admission dinsu na Jamb, saboda  matakan da akebi wajen Duba Admission Din sunada nisa, Ba kamar Duba Sakamako bane da zasuyishi a message,     Hakanne Yasa wannan shafi Mai Albarka na PANDANCY yaga dacewar yafito da Bayanan Dalla - Dalla domin Dalibai su fahimci matakan da zasubi Daki - Daki har sukai ga karbar Admission dinsu a Shafin Jamb (Jamb Portal).   Karanta : Madannai 9 Da Zaka Iya Amfani Dasu A Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Hakika matakan suna kama da matakan da mukayi Bayani a Baya Na      Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka a Shafin Jamb. Ga Matakan Kamar Haka :    Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb a Sakon Message •> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adir...

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniy...

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Z...

Tarihin Hukumar Neco

NATIONAL EXAMINATION COUNCIL (NECO)   wannan jarrabawa an Samar da ita ne a watan April, 1999 a zamanin mulkin Gen Abdulsalam Abubakar. Karanta : Tarihin Hukumar Waec  Wannan jarrabawa ce da 'yan ajin karshe na babbar sakandire ke yin ta sannan ita jarrabawa ce ta cikin gida ma'ana ita ba kamar (WEAC) bace da Dukkanin  kasashen  yanmacin Afirka keyi. Wannan jarrabawa an yanke  shawarar samar da  itane biyo bayan yawan  faduwa jarrabawar WAEC da Dayawa daga cikin Daliban Kasarnan keyi. Karanta : Tarihin Hukumar Jamb Sannan  abinda nake son dalibai su Sani akan jarrabawar NECO shine wasu na fadin cewar idan  jarrabawar NECO kadai kayi (Ma'ana Idan bakayi Waec ba) bakada damar fita kasashen waje kayi karatu, to gaskiya zan iya cewa ba haka abin yakeba, domin kuwa da  akwai Dumbin Makarantun kasashen waje da suke daukar dalibi yayi karatu a jami'o'i da sauran manyan makarantunsu da Sakamakon jarrabawar NECO, Sannan inaso ...

Yadda Zaka Gane Idan Anyi maka Uploading din O'level Result Dinka a Portal din Jamb

    Ganin yadda  wasu daga cikin Dalibai kan fuskanci kalubale akan wannan lamari na  Uploading din O'level, Wanda kuma a mafi yawan lokuta hakan kan haddasawa irin wadancan Dalibai rasa guraben karatu a Jami'o'i da sauran manyan makarantun kasarnan, yasa hukumar Jamb ta bawa Dalibai Damar Duba sakamakon Jarrabawoyinsu na O'level (SSCE) da akayi musu Uploading a Portal din hukumar ta Jamb.     Ga Matakan da zakabi domin Duba sakamakon jarrabawar taka ta O'level da akayi maka Uploading a portal din Jamb, Karanta : Tarihin Hukumar Waec     Matakan sune: •> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adireshin  www.Jamb.org.ng/efacility/ •> Bayan wannan shafi yabude zakaga wasu akwatuna guda Biyu, to zaka saka E-mail Address dinka a akwatu ta farko Sannan ka saka jamb profile password dinka a akwatu ta Biyu, Sannan saik...

Yadda zaka Bude Profile tareda Duba sakamakon Jarrabawarka ta Jamb a Sakon Message

   Hakika Hukumar Jamb tana kawo sababbin tsaruka, tare da yin sababbin Gyare-gyare a cikin Al'amuran da suka shafi Jarrabawar, hakanne yasa Hukumar ta Jamb ta saukakawa Dalibai hanyar da zasubi wajen Bude Profile, tareda Duba sakamakon Jarrabawar tahanyar tura Sakon Kar ta kwana, a maimakon da Da sai Dalibi ya ziyarci shafin Hukumar wato Jamb portal    A yau rubutun namu zai mayar da hankaline fagen sanar daku yadda zaku Bude Jamb profile tareda Duba sakamakon Jarrabawar ku ta hanyar tura sako batare da ka ziyarci shafinsuba, Sannan basai kaje Kafe ba, Kana daga Gida a cikin Daki zaka Bude Profile a turo maka profile code dinka, kaje kasayi E-Pin, Sannan da zarar sakamakon Jarrabawar Jamb din yafito ma zaka Iya dubashi ta hanyar message din kamar yadda ka Bude Profile ta message     Hakika ba wasu dogayen matakai akebi ba, amma bari mudauki kowannensu muyi Bayani akan yadda zakayishi.      •> Yadda zaka Bude Ja...