Skip to main content

Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100






•Nayi Wannan Rubutunne Duba Da Ranks Na Jami'o'in Najeriya Da Aka fitar a Wannan Shekarar Ta 2020, Saboda haka Jerin nasu yakan Iya canzawa a shekara Mai Zuwa.


   Ganin Zakuwa Da Dalibai Sukayi a yunkurinsu Na son sanin Manyan Jami'o'in dasuke a fadin  Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, yasa Shafin Ku Mai Farin Jini Na Pandancy ya Gudanar Da Dogon Bincike Tareda zakulo muku jadawalin sahihan Manyan Jami'o'i Guda 100 mafiya Girma Da Shahara dasuke a Wannan Kasa tamu Ta Najeriya,




Karanta : Tarihin Hukumar Neco


    Gadai Jerin Sunayen Jami'o'in kamar Haka :


1• Jami'ar Lagos

2• Jami'ar Covenant

3• Jami'ar Najeriya, dake Nsukka

4• Jami'ar Obafemi Awolowo

5• Jami'ar Ilorin

6• Jami'ar Ahmadu Bello, dake Zaria, a Jihar Kaduna

7• Jami'ar Abuja

8• Jami'ar Gwamnatin Tarayya Ta Fasaha,

9• Jami'ar Ibadan

10• Jami'ar Tarayya Ta Fasaha,

11• Jami'ar Tarayya Ta Noma,

12• Jami'ar Afe Babalola

13• Jami'ar Jihar Rivers

14• Jami'ar Ladoke Akintola

15• Jami'ar Bayero, dake Jihar Kano

16• Jami'ar Jos

17• Jami'ar Landmark

18• Jami'ar Fasaha Ta Tarayya

19• Jami'ar Tarayya, dake Oye-Ekiti

20• Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, dake Jihar Bauchi

 21• Jami'ar Uyo

22• Jami'ar Jihar Lagos

23• Jami'ar Benin

24• Jami'ar Olabisi Onabanjo

25• Jami'ar Ilimi Ta Tai Solarin

26• Jami'ar Nnamdi Azikwe

27• Jami'ar Jihar Ekiti, dake Edo - Ekiti

28• Jami'ar Port Harcout

29• Jami'ar Amurka, dake Najeriya

30• Jami'ar Nile, dake Najeriya

31• Jami'ar Jihar Kwara

32• Jami'ar Babcock

33• Jami'ar Usman Danfodio, dake Sokoto

34• Jami'ar Jihar Nasarawa

35• Jami'ar Jihar Ebonyi

36• Jami'ar Adekunle Ajasin

37• Jami'ar Jihar Kaduna

38• Jami'ar Jihar Benue

39• Jami'ar Michael Okpara

40• Jami'ar Pan-Atlantic

 41• Jami'ar Jihar Abia

42• Jami'ar Jihar Delta

43• Jami'ar Maiduguri

44• Jami'ar Tarayya, dake Lokoja

45• Jami'ar Chukwuemeka Odumegwu

46• Jami'ar Ibrahim Badamasi Babangida

47• Jami'ar Jihar Osun

48• Jami'ar Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Enugu

49• Jami'ar Kimiyya Da Fasaha Ta Afirka

50• Jami'ar Jihar Imo

Karanta :Tarihin Hukumar Waec

 51• Jami'ar Redeemer's

52• Jami'ar Bowen

53• Jami'ar Calabar

54• Jami'ar Umaru Musa 'Yar Adu'a

55• Jami'ar Tarayya, dake Kashere

56• Jami'ar Alex Ekueme

57• Jami'ar Noma, dake Makurdi

58• Jami'ar Jihar Taraba

59• Jami'ar Adeleke

60• Jami'ar Modibbo Adama

61• Jami'ar Technical

62• Jami'ar Edo

63• Jami'ar Al-Hikmah

64• Jami'ar Veritas

65• Jami'ar Tarayya, dake Dutse a Jihar Jigawa

66• Jami'ar Tarayya, dake Dutsin-Ma

67• Jami'ar Fasaha, dake Cross River

68• Jami'ar Tarayya Ta Man Fetur

69• Jami'ar Ajayi Crowther

70• Jami'ar Elizade

71• Jami'ar Ambrose Alli

72• Jami'ar Jihar Kogi

73• Jami'ar Tarayya, dake Utuoke

74• Jami'ar Benson Idahosa

75• Jami'ar Jihar Akwa Ibom

76• Jami'ar Tarayya, dake Lafia

77• Jami'ar Fasaha Ta Bells

78• Jami'ar Yusuf Maitama Sule, Dake Jihar Kano

79• Jami'ar Igbinedion, dake Okada

80• Jami'ar Godfrey Okoye

81• Jami'ar Tarayya, dake Birnin Kebbi

82• Jami'ar Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Kano, dake Garin Wudil

83• Jami'ar Lead City

84• Jami'ar Niger Delta

85• Jami'ar Kimiyya Da Fasaha Ta Jihar Ondo

86• Jami'ar Joseph Ayo Babalola

87• Jami'ar Jihar Bauchi

88• Jami'ar Jihar Caleb

89• Jami'ar Skyline Ta Najeriya, dake Jihar Kano

90• Jami'ar Ilimi Ta Ignatius Ajuru

91• Jami'ar Madonna, dake Okija


92• Jami'ar Tarayya, dake Wukari

93• Jami'ar Moshood Abiola

94• Jami'ar Al-Qalam, dake Jihar Katsina

95• Jami'ar Ilimin Likitanci

96• Jami'ar Baze

97• Jami'ar Bingham

98• Jami'ar Jihar Yobe

99• Jami'ar Oduduwa


100• Jami'ar Achievers dake Owo.


Karanta :Tarihin Hukumar Jamb



   🖕Wadannan Sune Jami'o'i Guda 100 Da muka Tsakuro muku daga Cikin Jami'o'i 160 Da Aka fitar.


Musani : Wadannan Adadi sun Hadarda Jami'o'in Gwamnatin Tarayya, Jami'o'in Gwamnatin Jihohi, dakuma Jami'o'i Masu Zaman Kansu wato Private Universities.



      Shin Ya Amfaneka ?


  Danna Mabullin Share Domin turawa Abokananka suma su Amfana.




      Nagode



Daga Naku A Kullum : Miftahu Ahmad Panda.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Zenith. > A

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi Wadannan Lambobi baka taba siyaba b

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu Karanta : Yadda Zak