Skip to main content

Posts

Showing posts from May, 2020

Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100

•Nayi Wannan Rubutunne Duba Da Ranks Na Jami'o'in Najeriya Da Aka fitar a Wannan Shekarar Ta 2020, Saboda haka Jerin nasu yakan Iya canzawa a shekara Mai Zuwa.    Ganin Zakuwa Da Dalibai Sukayi a yunkurinsu Na son sanin Manyan Jami'o'in dasuke a fadin  Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, yasa Shafin Ku Mai Farin Jini Na Pandancy ya Gudanar Da Dogon Bincike Tareda zakulo muku jadawalin sahihan Manyan Jami'o'i Guda 100 mafiya Girma Da Shahara dasuke a Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, Karanta : Tarihin Hukumar Neco     Gadai Jerin Sunayen Jami'o'in kamar Haka : 1• Jami'ar Lagos 2• Jami'ar Covenant 3• Jami'ar Najeriya, dake Nsukka 4• Jami'ar Obafemi Awolowo 5• Jami'ar Ilorin 6• Jami'ar Ahmadu Bello, dake Zaria, a Jihar Kaduna 7• Jami'ar Abuja 8• Jami'ar Gwamnatin Tarayya Ta Fasaha, 9• Jami'ar Ibadan 10• Jami'ar Tarayya Ta Fasaha, 11• Jami'ar Tarayya Ta Noma, 12• Jami'ar Afe Bab

Zamantakewar Matasa

ZAMANTAKEWAR""MATASA              Kashi Na 01. Zamantakewar Matasa Cike take Da Ababen Kalubale Dayawa Wanda Ya Shafi, Batun Neman Sana'a, Karatu Dakuma Soyayya, Da Aure. Wannan Shiri Da Jaridar Mikiya ta Dauki Nauyin sa, Karkashin Dalibai  Ma rubuta a Bangaren Sociology Da Islamic Studies, Manufar Shirin itace Samarwa Matasa Mafita a Rayuwar Su ta Hanyar Basu Shawarwarin Dasuka Dace Da Zamanin Da muke Ciki. Karanta : [ Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane a Duniya ? """ MECECE ZAMAN TAKEWA""" Zamantakewa na nufin tarayyar dan Adam, tsakaninshi da mutane yan uwansa da abokansa, kama daga lokacin da yake cin kuruciyar sa har girmansa, Zamantakewa na farawa ne daga kuruciyar yaro, Sannan ya shiga samartaka har i zuwa dattijantaka , Alakar mutum da sauran yan uwanshi, ke nuna cikakkiyar dabi'ar Sa, yayin da yake ma'amalantar su ta Hanyar yin Magana da Aiki. Dayake Muna Magana ne akan zamantakewar Matasa a Kasar Hau