Skip to main content

Posts

Showing posts from April, 2020

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Waec A Sakon Message

     Wannan tsarin yana daga Cikin sababbin tsare-tsare Da Hukumar Ta Waec Ta Samar Domin Bunkasa Harkokin Jarrabawar a Fadin Kasashe Guda 5, Da suke a Nahiyar Yammacin Afirka, Da suka hadarda Nigeria, Ghana, Sierra Leone, Gambia dakuma Kasar Liberia.   Hakika Abin bai kebanta ga wani kamfanin layiba, Ma'ana Ko wanne irin layin Wayane dakai Daga cikin Layukan MTN, Airtel dakuma Glo, to Zaka Iya Duba Sakamakon Jarrabawar taka dashi, matukar dai Da Katin Kira Da bai Gaza Naira 30 ba a Asusun wayartaka, Karanta : Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka A Portal Din Jamb      Abin Da zakayi kawai shine :- • Kashiga Gurin Rubuta Sakon Kar takwana ( Create New Message) Na Wayarka, •Idan Kashiga sai ka Rubuta WAEC* Exam Number Dinka*PIN Dinka*Shekarar Da kayi Jarrabawarka       Ga Misalin yadda Zaka Rubuta Sakon a Kasa 👇 WAEC*4230204909*224466119002*2020 • Bayan Ka Rubuta Sakon Message Din, sai katura zuwa Lambar 32327, (Za'a Cire Naira 30, Daga Cikin

Yadda Ake Tattara Bayanai

     Hakika wannan muhimmin Rubutune Da zai amfaneka Dan uwa,    Biyo shafinmu Na Pandancy a cikin wannan Bayani, domin sanin yadda ake tattara Bayanai, Karanta : Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb      DOYLE    wani babban Masani ne a Wannan bangaren yayi bayani a shekarar 2012.    Ya kawo hanyoyin da mutum zaibi wajen tattaro bayanai gasu kamar haka: 1.RECOGNISE the need of Information; Ma'ana Dolene ka fara gane dalilin dayasa ake bukatar bayanin, saboda sai kasan dalilin ne zakaga wasu hanyoyi zakabi wajen tabbatar da bayanan naka 2.Locate the required of Information: Gano a wanne wajen ake bukatar bayanin, a inane za'a samu bayanin da ake nema 3.Formulate questions base on Information  need: Shirya tambayoyi wadanda zasu taimakamaka wajen samun bayanan, Zai iya yiwuwa interview zakuyi da wasu,, sai kasan yadda zaka shirya musu tambayoyi da zasu gamsar da duk mai bukatar bayanai akai 4. Acikin bayanan da za'a baka

Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb

   Hakika Dalubai da Dama sukan Gaza karbar Admission dinsu na Jamb, saboda  matakan da akebi wajen Duba Admission Din sunada nisa, Ba kamar Duba Sakamako bane da zasuyishi a message,     Hakanne Yasa wannan shafi Mai Albarka na PANDANCY yaga dacewar yafito da Bayanan Dalla - Dalla domin Dalibai su fahimci matakan da zasubi Daki - Daki har sukai ga karbar Admission dinsu a Shafin Jamb (Jamb Portal).   Karanta : Madannai 9 Da Zaka Iya Amfani Dasu A Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Hakika matakan suna kama da matakan da mukayi Bayani a Baya Na      Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka a Shafin Jamb. Ga Matakan Kamar Haka :    Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb a Sakon Message •> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adireshin  www.Jamb.org.ng/efacility/ •> Bayan wannan shafi yabude z