Skip to main content

Yadda Ake Tattara Bayanai



 
   Hakika wannan muhimmin Rubutune Da zai amfaneka Dan uwa,


   Biyo shafinmu Na Pandancy a cikin wannan Bayani, domin sanin yadda ake tattara Bayanai,






Karanta : Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb
  
  DOYLE    wani babban Masani ne a Wannan bangaren yayi bayani a shekarar 2012.

   Ya kawo hanyoyin da mutum zaibi wajen tattaro bayanai gasu kamar haka:

1.RECOGNISE the need of Information; Ma'ana Dolene ka fara gane dalilin dayasa ake bukatar bayanin, saboda sai kasan dalilin ne zakaga wasu hanyoyi zakabi wajen tabbatar da bayanan naka

2.Locate the required of Information: Gano a wanne wajen ake bukatar bayanin, a inane za'a samu bayanin da ake nema

3.Formulate questions base on Information  need: Shirya tambayoyi wadanda zasu taimakamaka wajen samun bayanan, Zai iya yiwuwa interview zakuyi da wasu,, sai kasan yadda zaka shirya musu tambayoyi da zasu gamsar da duk mai bukatar bayanai akai

4. Acikin bayanan da za'a baka dolene ka fara gane wadanne zasu yima amfani ko zasu yiwa ma'aikatarka amfani, Da kuma wadanda bazasuyiba

5.Develope sucessful search strategies: Ma'ana habbaka dabarun samun Nasara, Dolene ya zamanto duk hanyar da zata taimakama wajen samun nasara kana bibiyarta tare da karfafata

6.Access sources of Information, including computer and others technologies:
Samun kayan aiki da zasu taimaka maka, wadanne suka Hadarda computer da sauran kayan technologies, Kaga kenan  Dole ne ana bukatar ka zamanto Kwararre akan computer,

 Karanta : Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka A Portal Din Jamb


7.Evaluate Information sources no matter what resources: Duk wata hanya dakasan zaka samu bayanai to ka kimantata, Tare da bata muhimmnci

8.Organised Information for Practical Application: Tsara bayanai domin aikace aikace masu amfani, Ya zamanto duk bayananka ka killacesu a waje na musamman ta yadda duk sanda aka bukacesu za'a samu

9.Integrated new Information into existing body of knowledge:
 Tabbatar da cewa wadannan bayanan da ilimi aka nemosu kuma anada tabbacin duk abinda aka samo akansu,

10.Use Information in a critical thinking and problem solving:
 Yin amfani da bayanai da kuma bayyana tunani mai mahimmanci ta hanyar warware matsala

11.Use Information ethically and legally:
 Ka tabbatar da cewar duk bayananka da ka samu basu cikaro da  dokokin kasa ba.


Wadannan 👆Hanyoyin Da muka lissafo, sune hanyoyin da ake bi wajen samun bayanai,


Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb A Sakon Message


  Idan kayi duba na musamman zaka fahimci cewa: Mafi rinjaye wannan aiki ana bukatar kwarewarkane wajen gabatar dashi, Domin idan yanzu aka turaka nemo wani bayani a inda bakasan kowa ba, Irin yanayin mu'amalarka da mutanen wajen shine zai taimaka wajen samun cikakken abinda kaje nema.


   
    Nagode



Naku a kullum : Miftahu Ahmad Panda.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Zenith. > A

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi Wadannan Lambobi baka taba siyaba b

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu Karanta : Yadda Zak