Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda 6.
Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu
Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,
Ga yanda Lissafin yake👇
> Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54
> Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu
> Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44
> Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33
> Sai kuma Oceania masu Kasashe 14
> Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.
Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu
Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb A Sakon Message
Ga jerin Jimillar Kasashen kamar haka 👇:
• China
•India
•United States
•Indonesia
•Pakistan
•Brazil
•Nigeria
•Bangladesh
•Russia
•Mexico
•Japan
•Ethopia
•Philippines
•Egypt
•Vietnam
•DR Congo
•Turkey
•Iran
•Germany
•Thailand
•United kingdom
•France
•Italy
•Tanzania
•South Africa
•Myanmar
•Kenya
•South Korea
•Colombia
•Spain
•Uganda
•Argentina
•Algeria
•Sudan
•Ukraine
•Iraq
• Afghanistan
•Poland
•Canada
•Morocco
•Saudi Arabia
•Uzbekistan
•Peru
•Angola
•Malaysia
•Mozambique
•Ghana
•Yemen
•Nepal
•Venezuela
•Madagascar
•Cameroon
•Cote d'ivoire
•North Korea
•Australia
•Niger
•Sri Lanka
•Burkina Faso
•Mali
•Romania
•Malawi
•Chile
•Kazakhstan
•Zambia
•Guatemala
•Ecuador
•Syria
•Netherlands
•Senegal
•Cambodia
•Chad
•Somalia
•Zimbabwe
•Guinea
•Rwanda
•Benin
•Burundi
•Tunisia
•Bolivia
•Belgium
•Haiti
•Cuba
•South Sudan
•Dominican Republic
• Czech Republic (Czechia)
•Greece
•Jordan
•Portugal
•Azerbaijan
•Sweeden
•Honduras
•United Arab Emirates
•Hungary
•Tajikistan
•Belarus
•Austria
•Papua New Guinea
•Serbia
•Israel
•Switzerland
• Togo
•Sierra Leone
•Laos
•Paraguay
•Bulgaria
•Libya
•Lebanon
•Nicaragua
•Kyrgyzstan
•El Salvador
•Turkmenistan
•Singapore
•Denmark
•Finland
•Congo
•Slovakia
• Norway
•Oman
•State Of Palestine
•Costa Rica
•Liberia
•Ireland
•Central African Republic
•New Zealand
•Mauritania
•Panama
•Kuwait
•Croatia
•Moldova
•Georgia
•Eritrea
•Uruguay
•Bosnia and Herzegovina
•Mongolia
•Armenia
•Jamaica
•Qatar
•Albania
•Lithuania
•Namibia
•Gambia
•Botswana
•Gabon
•Lesotho
•North Macedonia
•Slovenia
•Guinea-Bissau
•Latvia
•Bahrain
•Equatorial Guinea
•Trinidad and Tobago
•Estonia
•Timor-Leste
•Mauritius
•Cyprus
•Eswatini
•Djibouti
•Fiji
•Comoros
•Guyana
•Bhutan
•Solomon Islands
•Montenegro
•Luxembourg
•Suriname
•Carbo Verde
•Maldives
•Malta
•Brunei
•Belize
•Bahamas
•Iceland
•Vanuatu
•Barbados
•Sao Tome & Principe
•Samoa
•Saint Lucia
•Kiribati
•Micronesia
•Grenada
•St. Vincent & Grenadine
•Tonga
•Seychelles
•Antigua and Barbuda
•Andorra
•Dominica
•Marshall Islands
•Saint Kitts & Nevis
•Monaco
•Liechtenstein
•San Marino
•Palau
•Tuvalu
•Nauru
•Holy See.
•> Wadannan Kasashen da muka lissafo muku sune Kasashen da suke a Duniya a Halin yanzu
Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb
Shin Wannan Bayanin ya Amfaneka ?
Kayiwa Abokananka Sharing zuwa Dandalullukan Sada Zumunta da Muhawara
Sannan ka basu Labarin Shafin Domin Suma su zo su amfana, tahanyar karanta Kayatattun rubuce-rubucenmu.
Nagode
Naku a Koda Yaushe :
Miftahu Ahmad Panda
Comments
Post a Comment