Skip to main content

Tarihin Hukumar Neco






NATIONAL EXAMINATION COUNCIL (NECO)   wannan jarrabawa an Samar da ita ne a watan April, 1999 a zamanin mulkin Gen Abdulsalam Abubakar.

Karanta : Tarihin Hukumar Waec

 Wannan jarrabawa ce da 'yan ajin karshe na babbar sakandire ke yin ta sannan ita jarrabawa ce ta cikin gida ma'ana ita ba kamar (WEAC) bace da Dukkanin  kasashen  yanmacin Afirka keyi.

Wannan jarrabawa an yanke  shawarar samar da  itane biyo bayan yawan  faduwa jarrabawar WAEC da Dayawa daga cikin Daliban Kasarnan keyi.

Karanta : Tarihin Hukumar Jamb



Sannan  abinda nake son dalibai su Sani akan jarrabawar NECO shine wasu na fadin cewar idan  jarrabawar NECO kadai kayi (Ma'ana Idan bakayi Waec ba) bakada damar fita kasashen waje kayi karatu, to gaskiya zan iya cewa ba haka abin yakeba, domin kuwa da  akwai Dumbin Makarantun kasashen waje da suke daukar dalibi yayi karatu a jami'o'i da sauran manyan makarantunsu da Sakamakon jarrabawar NECO,


Sannan inaso Dalibai su san cewar Sakamakon jarrabawar NECO  Baya taba yin (expire) wato ta daina aiki, ko da kuwa shekaru nawa zai kwashe Ana amfanarsa.





Karanta : Tarihin Hukumar Nbais
   
    Dafatan kun amfana da Tarihin Wannan Gagarumar  Hukuma ta Neco.



Kada ku manta kuyi Share, domin sauran 'yan uwanmu Dalibai su amfana.



 
  Miftahu Ahmad Panda

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Z...

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi W...

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta NECO

    Biyo bayan Sakin Sakamakon Jarrabawar NECO da Hukumar Shirya Jarrabawar tayi Shiyasa wannan Shafi Na Pandancy yaga Dacewar Yayi Rubutun da Zai nunawa Dalibai Hanyar da Yakamata Subi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu Cikin Sauki batareda shan wasu Wahalhalu ba,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar taka ta NECO sune :   Karanta : Tarihin Hukumar Jamb •> Da farko kashiga Browser din wayarka Sai Kadanna Gurin Bincike (Search) Sai karubuta Adireshin result.neco.gov.ng, Sai kadanna Alamar Enter ko kuma Search a Wasu Injinan Binciken •> Bayan Shafin Yabude Zai Baku wasu Akwatina Guda Hudu, Akwati ta Farko An Rubuta Exam Year, Abinda Ake Bukatar kasanya a cikin wannan Akwati shine Shekarar da karubuta Jarrabawar taka ta NECO Misali 2020, ii. Sai kuma Akwati ta biyu da zakuga An rubuta Exam Type, Abinda Ake nufi a wannan Akwatin shine wacce Irin Jarrabawa kakeson Dubawa, Misali SSCE Internal June/July, SSCE External Novemb...