Skip to main content

Yadda Zaka Gane Idan Anyi maka Uploading din O'level Result Dinka a Portal din Jamb





    Ganin yadda  wasu daga cikin Dalibai kan fuskanci kalubale akan wannan lamari na  Uploading din O'level, Wanda kuma a mafi yawan lokuta hakan kan haddasawa irin wadancan Dalibai rasa guraben karatu a Jami'o'i da sauran manyan makarantun kasarnan, yasa hukumar Jamb ta bawa Dalibai Damar Duba sakamakon Jarrabawoyinsu na O'level (SSCE) da akayi musu Uploading a Portal din hukumar ta Jamb.


    Ga Matakan da zakabi domin Duba sakamakon jarrabawar taka ta O'level da akayi maka Uploading a portal din Jamb,


Karanta : Tarihin Hukumar Waec

    Matakan sune:

•> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adireshin  www.Jamb.org.ng/efacility/


•> Bayan wannan shafi yabude zakaga wasu akwatuna guda Biyu, to zaka saka E-mail Address dinka a akwatu ta farko Sannan ka saka jamb profile password dinka a akwatu ta Biyu, Sannan saika Danna mabullin Login, Wanda ke a kasan akwatunan


•> Bayan Jamb profile dinka ya bude, sai ka tafi can karshen shafin, inda zakaga an rubuta Check Admission Status, sai ka danna shi


•> Bayan ya bude ze kawoka wani shafi inda zai baka dama kasaka Jamb Registration Number dinka (zaka Iya ganinta ta fito ba tare da ka rubutataba)


•> Sannan a kasa daga gefen hannunka na hagu, zakaga inda aka rubuta Access my Caps, sai ka dannashi, amma yanada kyau ka mayar da Browser dinka Desktopsite, kafin ka danna mabullin na Access my Caps


•> Bayan Jamb Caps din naka ya bude daga gefen hannunka na hagu zakaga jerin wasu abubuwa irinsu My Profile, O'level, Admission Status, da dai sauransu


•> Sai ka danna mabullin My O'level


•> Da zarar ka danna mabullin na My O'level nan take zakaga O'level result dinka ya bayyana, matukar dai anyi maka Uploading din


    •^ Idan kuwa ba ayi maka Uploading dinba, nan take zakaga No O'level result Uploaded,



     Sai ka koma domin a sake yi maka uploading din.



     Karanta : Tarihin Hukumar Nbais


     Mungode



Miftahu Ahmad Panda



RUBUTUKA MASU ALAKA :


Yadda zaka bude profile tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka ta Jamb a Portal din Jamb

 Madannai 9 da zaka iya amfani dasu a madadin Mouse lokacin Jarrabawar Jamb


Tarihin Hukumar Jamb

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Zenith. > A

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi Wadannan Lambobi baka taba siyaba b

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu Karanta : Yadda Zak