Skip to main content

Posts

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniy...

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Z...

Tarihin Hukumar Neco

NATIONAL EXAMINATION COUNCIL (NECO)   wannan jarrabawa an Samar da ita ne a watan April, 1999 a zamanin mulkin Gen Abdulsalam Abubakar. Karanta : Tarihin Hukumar Waec  Wannan jarrabawa ce da 'yan ajin karshe na babbar sakandire ke yin ta sannan ita jarrabawa ce ta cikin gida ma'ana ita ba kamar (WEAC) bace da Dukkanin  kasashen  yanmacin Afirka keyi. Wannan jarrabawa an yanke  shawarar samar da  itane biyo bayan yawan  faduwa jarrabawar WAEC da Dayawa daga cikin Daliban Kasarnan keyi. Karanta : Tarihin Hukumar Jamb Sannan  abinda nake son dalibai su Sani akan jarrabawar NECO shine wasu na fadin cewar idan  jarrabawar NECO kadai kayi (Ma'ana Idan bakayi Waec ba) bakada damar fita kasashen waje kayi karatu, to gaskiya zan iya cewa ba haka abin yakeba, domin kuwa da  akwai Dumbin Makarantun kasashen waje da suke daukar dalibi yayi karatu a jami'o'i da sauran manyan makarantunsu da Sakamakon jarrabawar NECO, Sannan inaso ...

Yadda Zaka Gane Idan Anyi maka Uploading din O'level Result Dinka a Portal din Jamb

    Ganin yadda  wasu daga cikin Dalibai kan fuskanci kalubale akan wannan lamari na  Uploading din O'level, Wanda kuma a mafi yawan lokuta hakan kan haddasawa irin wadancan Dalibai rasa guraben karatu a Jami'o'i da sauran manyan makarantun kasarnan, yasa hukumar Jamb ta bawa Dalibai Damar Duba sakamakon Jarrabawoyinsu na O'level (SSCE) da akayi musu Uploading a Portal din hukumar ta Jamb.     Ga Matakan da zakabi domin Duba sakamakon jarrabawar taka ta O'level da akayi maka Uploading a portal din Jamb, Karanta : Tarihin Hukumar Waec     Matakan sune: •> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adireshin  www.Jamb.org.ng/efacility/ •> Bayan wannan shafi yabude zakaga wasu akwatuna guda Biyu, to zaka saka E-mail Address dinka a akwatu ta farko Sannan ka saka jamb profile password dinka a akwatu ta Biyu, Sannan saik...

Yadda zaka Bude Profile tareda Duba sakamakon Jarrabawarka ta Jamb a Sakon Message

   Hakika Hukumar Jamb tana kawo sababbin tsaruka, tare da yin sababbin Gyare-gyare a cikin Al'amuran da suka shafi Jarrabawar, hakanne yasa Hukumar ta Jamb ta saukakawa Dalibai hanyar da zasubi wajen Bude Profile, tareda Duba sakamakon Jarrabawar tahanyar tura Sakon Kar ta kwana, a maimakon da Da sai Dalibi ya ziyarci shafin Hukumar wato Jamb portal    A yau rubutun namu zai mayar da hankaline fagen sanar daku yadda zaku Bude Jamb profile tareda Duba sakamakon Jarrabawar ku ta hanyar tura sako batare da ka ziyarci shafinsuba, Sannan basai kaje Kafe ba, Kana daga Gida a cikin Daki zaka Bude Profile a turo maka profile code dinka, kaje kasayi E-Pin, Sannan da zarar sakamakon Jarrabawar Jamb din yafito ma zaka Iya dubashi ta hanyar message din kamar yadda ka Bude Profile ta message     Hakika ba wasu dogayen matakai akebi ba, amma bari mudauki kowannensu muyi Bayani akan yadda zakayishi.      •> Yadda zaka Bude Ja...

Madannai 9 da zaka iya amfani dasu a madadin Mouse lokacin Jarrabawar Jamb

Tun bayan mayar da jarrabawar Jamb a Na'ura Mai kwakwalwa, Hakika Dalibai da dama kan fuskanci Kalubale a lokacin gudanar da jarrabawarsu ta Jamb, sakamakon karancin Ilimin Na'ura mai kwakwalwa,wasu Dalibanma kan Gaza gudanar da jarrabawar tasu sakamakon wannan matsala, Hakanne yasa Hukumar ta Jamb ta baiwa Dalibai damar yin amfani da wasu madannai Guda 9 a madadin yin amfani da mouse, saboda wasu daga cikin Daliban kan kasa yin amfani dashi. Karanta : Tarihin Hukumar Waec Madannan Guda 9 Sune; 1. A- zaka Iya danna Mabullin A a cikin Keyboard dinka, idan kanason ka zabi amsar A, basai ka jawo Cursor dinka ka kaishi kan A dinba, kawai da zarar ka danna A, zai zabar maka amsar A 2. B - Idan amsar ka B ce, kawai sai kadanna Madannin B, batare da kayi amfani da mouse ba 3. C - idan kuwa amsar ka C ce to sai kadanna Mabullin C kawai, domin zabar C 4. D - Idan kuwa yakasance D ne amsarka to sai kadanna D a cikin Keyboard dinka, zai zabar maka zabi na Hudu wato D 5. ...

Tarihin Hukumar Nbais

   National Board for Arabic And Islamic Studies (NBAIS) Tana daga Cikin Jarrabawowin Da'aka Amince dasu a Nigeria a Matsayin kammala Karatun Sikandire. an kirkiri wannan hukuma a shekarar alif dubu daya da dari Tara da sittin karkashin jagoran cin Sir Ahmadu Bello Sardaunan Sokoto domin taimakawa daluliban dake tsangayar ilimin Addini Muslunci wanda a yanzu haka akwai makarantu fiye da dari tara da suke rubuta wannan jarabawar  Tabbas jarabawar tana da matukar muhimmanci domin  idan ba mu sawo ta a jarabawa ta uku mafi daraja a wannan kasa ba za ta zama ta hudu  muddin dalibi bai zauna ya rubuta ta ba bai da satifiket din kammala karatun sa sabili da haka ne zaka ga dalibai yan aji ukun karshen sikandire masu karantar bangaren larabci suna kokarin dagewa da karatu  domin su samu su tsallake wannan jarabawar ana rubuta wannan jarabawa a cikin watan June/July jarabawar ta kunshi darussa kamar haka Quran Fikh adab mandik bala...

Tarihin Hukumar Waec

An kirkiri  Hukumar WAEC ne A lokacin da akayi wani Taro Kan Makomar ilimi a kasashen "Yammacin AFIRKA" Wanda yahada wakilan Makarantu da dama, daga cikin wakilan Makarantun da suka halarci wannan tattaunawa Akwai :- 1- Wakili daga University of Cambridge Local Examinations Syndicate. 2- Sannan Akwai wakili daga University of London School Examinations Matriculation Council 3- Sannan akwai wakili daga West African Departments of Education. Sunyi taronne a Shekarar 1948, Inda suka tattauna akan makomar ilimin Yammacin  Afirka.    Inda Suka kira taron da Suna  "Tattaunawa kan makomar ilimi a kasashen Yammacin Afirka"      A karshen taronne ma kuma suka  nada Dr. George Barker Jeffery( Wanda Darakta ne a University Of London Institute Of Education, a wancan lokacin) a matsayin Wanda zai ziyarci wasu daga cikin Kasashen Afirka, domin yaganewa idonsa halin da ilimi yake ciki a kasashen, tareda Samar da rahoto akan hakan.    ...

Tarihin Hukumar Jamb

Wannan hukuma cibiyace ta shirya jarabawar Shiga Jami'a tare da sauran cibiyoyi na ilimi a Nigeria kamar irinsu Polytechnics da Colleges, kuma mutum zaisamu damar yin jarabawar ne matukar dai ya kammala karatunsa na sakandare. > Wace hanya akebi a shiga Jami' a kirkiri hukumar jamb ? Kafin akirkiri wannan hukuma ta jamb, Nigeria tanada jami,o,i ne guda shida zuwa bakwai a shekarar 1974 kenan. Kowace jami,a daga cikinsu tana shirya jarabawarta ne kuma tadauki adadin daliban da sukayi Nasarar cin jarabawar. Ana cikin hakan karkashin jagorancin mulkin Chief Olusegun Obasanjo a shekarar ya kara kirkirar wasu jami,o,i guda shida (6), bayan haka kuma sai gwamnatin ta kafa wani kwamiti dazai rika kula da jarabawar ta shiga jami,a karkashin shugabancin Mr. M. S Angulu.   Karanta : Yadda Yakamata Dalibi Yayi Karatu   Bayan haka sai wannan kwamitin ya bada shawarar akafa wasu hukumomi guda biyu, wato; CENTRAL ADMISSION BOARD da kuma JOINT MATRICULATION BOARD. Gwamnat...