Skip to main content

Posts

Bayani Gameda Scholarship Tare Da Yadda Ake Nemansa

MENENE SCHOLARSHIP, KUMA YAYA AKE NEMAN GURBIN KARATU TA SCHOLARSHIP?   Tsari Mataki zuwa Mataki... Nagartaccen dalibi mai hazaka da ke fatan zuwa karatu a jami'o'in Æ™asashen waje, Ko kuma Wasu Bangarorin Karatu Masu tsada, Wanda Koda a gida zeyi, shi ya san mahimmancin neman “Schorlarship" mafi kyau. Karanta : Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100 Shi dai tsarin Scholarship wani tallafi ne na kudi wanda ake bayarwa ta Hanyar, gwamnataci, kamfanoni da manyan Jami'o'i. Za'a iya amfani da gudunmawar da aka samu a cikin tallafin kudin wajen biyan kuÉ—in makaranta, samar da littattafai da kuma masaukan kwana.  Kamar yadda abun yake tallafin karatu na scholarship yana da Matukar muhimmanci musamman wajen inganta ilimi, da yawa daga cikin Daliban kwaleji ana tallafa musu ne da wanan tsari domin su cimma burin su a fagen Ilimai da suka hada kimiya da fasaha da wassanni. Karanta : Zamantakewar Matasa Schorlaship na É—aliban duniya wato (In...

Abubuwan Da Yakamata Kasani Game Da DE

Cikakken bayani Akan Direct Entry (D.E)   •Menene Direct Entry (D.E)   Direct Entry ko D.E a takaice wata dama ce ko hanya wacce idan kabita zata kaika kowacce irin jami'a dake fadin Najeriya, Sannan kuma zaka fara karatunka ne daga Aji biyu (Level 200/ UG 2), duk da akwai wasu Departments a wasu jami'o'i wadanda su idan sun baka admission din to dole daga Aji daya zaka fara (Level 1) tare da wadanda suka shiga ta hanyar Jamb. Hakanan kuma Direct Entry anayin Rijistar ta ne sau daya a shekara itama kamar JAMB, Sannan Kuma Mafi Yawancin Makarantun Basa Shirya Wata Jarrabawa, Akan D.E, Sai de Tantancewa ta internet(online screening) Dakuma Physical screening, Wasu Makarantun Kuma suna Shirya Jarrabawa, ko interview. Kamar Jami'ar Bayero a Shekarar Data Gabata ta Shirya Jarrabawa Ga Daliban Dasuke Neman Makarantar, ta Hanyar D.E Amma a Faculty Daya Kadai (Allied Science) banda Sauran. Karanta : Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100 ---Su waye Suke da Damar...

Tarihin Hukumar Nabteb

YAU CIKIN YARDAR ALLAH ZAMU CIGABA DA BAYANINE AKAN JARRABAWAR NABTEB (National Business and Technical Examinations Board) Karanta : Tarihin Hukumar Jamb   Ita dai wannan jarrabawa ta NABTEB tana daya daga cikin jarrabawoyin kammala sakandire. An kirkiri Hukumar wannan jarrabawa ta NABTEB  a shekara ta (1992) karkashin tsarin Ilimi Na gwamnatin tarayya domin rage yawan cunkoso da ake samu Na jarrabawowin kammala sakandiri. Sannan wannan jarrabawa kaf Na kunshe  ne da harkokin Na (TECHNICAL ) sannan da harkokin kasuwanci,    Haka Zalika karkashin wannan hukuma ne suke shirya NATIONAL TECHNICAL EXAMINATION (NTC). Da kuma NATIONAL BUSINESS CERTIFICATE (NBC) Sai kuma babar NABTEB wato (ANBC da ANTC) Wanda zamuyi bayani akasu insha Allah. Karanta : Tarihin Hukumar Waec    Sannan itama tana da babbar daraja kamar irin su, WAEC amma sai dai ita makarantu (technical) da (business) suke yinta. Ita ba kamar WAEC da NECO bace da kowa ke...

Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100

•Nayi Wannan Rubutunne Duba Da Ranks Na Jami'o'in Najeriya Da Aka fitar a Wannan Shekarar Ta 2020, Saboda haka Jerin nasu yakan Iya canzawa a shekara Mai Zuwa.    Ganin Zakuwa Da Dalibai Sukayi a yunkurinsu Na son sanin Manyan Jami'o'in dasuke a fadin  Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, yasa Shafin Ku Mai Farin Jini Na Pandancy ya Gudanar Da Dogon Bincike Tareda zakulo muku jadawalin sahihan Manyan Jami'o'i Guda 100 mafiya Girma Da Shahara dasuke a Wannan Kasa tamu Ta Najeriya, Karanta : Tarihin Hukumar Neco     Gadai Jerin Sunayen Jami'o'in kamar Haka : 1• Jami'ar Lagos 2• Jami'ar Covenant 3• Jami'ar Najeriya, dake Nsukka 4• Jami'ar Obafemi Awolowo 5• Jami'ar Ilorin 6• Jami'ar Ahmadu Bello, dake Zaria, a Jihar Kaduna 7• Jami'ar Abuja 8• Jami'ar Gwamnatin Tarayya Ta Fasaha, 9• Jami'ar Ibadan 10• Jami'ar Tarayya Ta Fasaha, 11• Jami'ar Tarayya Ta Noma, 12• Jami'ar Afe Bab...

Zamantakewar Matasa

ZAMANTAKEWAR""MATASA              Kashi Na 01. Zamantakewar Matasa Cike take Da Ababen Kalubale Dayawa Wanda Ya Shafi, Batun Neman Sana'a, Karatu Dakuma Soyayya, Da Aure. Wannan Shiri Da Jaridar Mikiya ta Dauki Nauyin sa, Karkashin Dalibai  Ma rubuta a Bangaren Sociology Da Islamic Studies, Manufar Shirin itace Samarwa Matasa Mafita a Rayuwar Su ta Hanyar Basu Shawarwarin Dasuka Dace Da Zamanin Da muke Ciki. Karanta : [ Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane a Duniya ? """ MECECE ZAMAN TAKEWA""" Zamantakewa na nufin tarayyar dan Adam, tsakaninshi da mutane yan uwansa da abokansa, kama daga lokacin da yake cin kuruciyar sa har girmansa, Zamantakewa na farawa ne daga kuruciyar yaro, Sannan ya shiga samartaka har i zuwa dattijantaka , Alakar mutum da sauran yan uwanshi, ke nuna cikakkiyar dabi'ar Sa, yayin da yake ma'amalantar su ta Hanyar yin Magana da Aiki. Dayake Muna Magana ne akan zamantakewar Matasa...

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Waec A Sakon Message

     Wannan tsarin yana daga Cikin sababbin tsare-tsare Da Hukumar Ta Waec Ta Samar Domin Bunkasa Harkokin Jarrabawar a Fadin Kasashe Guda 5, Da suke a Nahiyar Yammacin Afirka, Da suka hadarda Nigeria, Ghana, Sierra Leone, Gambia dakuma Kasar Liberia.   Hakika Abin bai kebanta ga wani kamfanin layiba, Ma'ana Ko wanne irin layin Wayane dakai Daga cikin Layukan MTN, Airtel dakuma Glo, to Zaka Iya Duba Sakamakon Jarrabawar taka dashi, matukar dai Da Katin Kira Da bai Gaza Naira 30 ba a Asusun wayartaka, Karanta : Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka A Portal Din Jamb      Abin Da zakayi kawai shine :- • Kashiga Gurin Rubuta Sakon Kar takwana ( Create New Message) Na Wayarka, •Idan Kashiga sai ka Rubuta WAEC* Exam Number Dinka*PIN Dinka*Shekarar Da kayi Jarrabawarka       Ga Misalin yadda Zaka Rubuta Sakon a Kasa 👇 WAEC*4230204909*224466119002*2020 • Bayan Ka Rubuta Sakon Message Din, sai k...

Yadda Ake Tattara Bayanai

     Hakika wannan muhimmin Rubutune Da zai amfaneka Dan uwa,    Biyo shafinmu Na Pandancy a cikin wannan Bayani, domin sanin yadda ake tattara Bayanai, Karanta : Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb      DOYLE    wani babban Masani ne a Wannan bangaren yayi bayani a shekarar 2012.    Ya kawo hanyoyin da mutum zaibi wajen tattaro bayanai gasu kamar haka: 1.RECOGNISE the need of Information; Ma'ana Dolene ka fara gane dalilin dayasa ake bukatar bayanin, saboda sai kasan dalilin ne zakaga wasu hanyoyi zakabi wajen tabbatar da bayanan naka 2.Locate the required of Information: Gano a wanne wajen ake bukatar bayanin, a inane za'a samu bayanin da ake nema 3.Formulate questions base on Information  need: Shirya tambayoyi wadanda zasu taimakamaka wajen samun bayanan, Zai iya yiwuwa interview zakuyi da wasu,, sai kasan yadda zaka shirya musu tambayoyi da zasu gamsar da duk ...

Yadda Zaka Duba Tareda Karbar Admission Dinka A Portal Din Jamb

   Hakika Dalubai da Dama sukan Gaza karbar Admission dinsu na Jamb, saboda  matakan da akebi wajen Duba Admission Din sunada nisa, Ba kamar Duba Sakamako bane da zasuyishi a message,     Hakanne Yasa wannan shafi Mai Albarka na PANDANCY yaga dacewar yafito da Bayanan Dalla - Dalla domin Dalibai su fahimci matakan da zasubi Daki - Daki har sukai ga karbar Admission dinsu a Shafin Jamb (Jamb Portal).   Karanta : Madannai 9 Da Zaka Iya Amfani Dasu A Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Hakika matakan suna kama da matakan da mukayi Bayani a Baya Na      Yadda Zaka Gane Idan Anyi Maka Uploading Din O'Level Result Dinka a Shafin Jamb. Ga Matakan Kamar Haka :    Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb a Sakon Message •> Abin da zakayi da farko shine ka ziyarci shafin Hukumar jamb, Wanda ananne zakayi login (shiga) profile dinka na Hukumar Jamb, akan adir...

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniy...

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Z...