Skip to main content

Tarihin Hukumar Nabteb













YAU CIKIN YARDAR ALLAH ZAMU CIGABA DA BAYANINE AKAN JARRABAWAR NABTEB (National Business and Technical Examinations Board)

Karanta : Tarihin Hukumar Jamb

  Ita dai wannan jarrabawa ta NABTEB tana daya daga cikin jarrabawoyin kammala sakandire.
An kirkiri Hukumar wannan jarrabawa ta NABTEB  a shekara ta (1992) karkashin tsarin Ilimi Na gwamnatin tarayya domin rage yawan cunkoso da ake samu Na jarrabawowin kammala sakandiri. Sannan wannan jarrabawa kaf Na kunshe  ne da harkokin Na (TECHNICAL ) sannan da harkokin kasuwanci,

   Haka Zalika karkashin wannan hukuma ne suke shirya NATIONAL TECHNICAL EXAMINATION (NTC). Da kuma NATIONAL BUSINESS CERTIFICATE (NBC)
Sai kuma babar NABTEB wato (ANBC da ANTC) Wanda zamuyi bayani akasu insha Allah.

Karanta :Tarihin Hukumar Waec


   Sannan itama tana da babbar daraja kamar irin su, WAEC amma sai dai ita makarantu (technical) da (business) suke yinta. Ita ba kamar WAEC da NECO bace da kowa keyin ta, sannan idan kana da shedar NEBTEB O_LEVEL zaka iya samun damar samun certificate Na NABTEB A_LEVEL Wanda itakuma kamar masu diploma ke yin ta. Zamuyi bayanin ta daga baya tunda yanzu muna magana ne akan ta farko wato NABTEB O_LEVEL .






Karanta : Tarihin Hukumar Neco


Muna fatan za'a
 cigaba da kasan cewa tare damu dakuma bibiyar rubuce - rubucenmu  Tareda Wallafa COMMENT domin nuna goyan baya.



Karanta : Tarihin Hukumar Nbais


Mun gode!!!.



Naku A Kullum : Miftahu Ahmad Panda Tareda Muhamad Muhamad Abubakar.




  















   



       

A YAU CIKIN YARDAR ALLAH ZAMU CIGABA DA BAYANINE AKAN JARRABAWAR NABTEB (National Business and Technical Examinations Board)


  Ita dai wannan jarrabawa ta NABTEB tana daya daga cikin jarrabawoyin kammala sakandire.
An kirkiri Hukumar wannan jarrabawa ta NABTEB  a shekara ta (1992) karkashin tsarin Ilimi Na gwamnatin tarayya domin rage yawan cunkoso da ake samu Na jarrabawowin kammala sakandiri. Sannan wannan jarrabawa kaf Na kunshe  ne da harkokin Na (TECHNICAL ) sannan da harkokin kasuwanci,

   Haka Zalika karkashin wannan hukuma ne suke shirya NATIONAL TECHNICAL EXAMINATION (NTC). Da kuma NATIONAL BUSINESS CERTIFICATE (NBC)
Sai kuma babar NABTEB wato (ANBC da ANTC) Wanda zamuyi bayani akasu insha Allah.


   Sannan itama tana da babbar daraja kamar irin su, WAEC amma sai dai ita makarantu (technical) da (business) suke yinta. Ita ba kamar WAEC da NECO bace da kowa keyin ta, sannan idan kana da shedar NEBTEB O_LEVEL zaka iya samun damar samun certificate Na NABTEB A_LEVEL Wanda itakuma kamar masu diploma ke yin ta. Zamuyi bayanin ta daga baya tunda yanzu muna magana ne akan ta farko wato NABTEB O_LEVEL



Muna fatan za'a
 cigaba da kasan cewa tare damu dakuma bibiyar rubuce - rubucenmu  Tareda Wallafa COMMENT domin nuna goyan baya.






Mun gode!!!.



Naku A Kullum : Miftahu Ahmad Panda Tareda Muhamad Muhamad Abubakar.

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Z...

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi W...

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta NECO

    Biyo bayan Sakin Sakamakon Jarrabawar NECO da Hukumar Shirya Jarrabawar tayi Shiyasa wannan Shafi Na Pandancy yaga Dacewar Yayi Rubutun da Zai nunawa Dalibai Hanyar da Yakamata Subi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu Cikin Sauki batareda shan wasu Wahalhalu ba,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar taka ta NECO sune :   Karanta : Tarihin Hukumar Jamb •> Da farko kashiga Browser din wayarka Sai Kadanna Gurin Bincike (Search) Sai karubuta Adireshin result.neco.gov.ng, Sai kadanna Alamar Enter ko kuma Search a Wasu Injinan Binciken •> Bayan Shafin Yabude Zai Baku wasu Akwatina Guda Hudu, Akwati ta Farko An Rubuta Exam Year, Abinda Ake Bukatar kasanya a cikin wannan Akwati shine Shekarar da karubuta Jarrabawar taka ta NECO Misali 2020, ii. Sai kuma Akwati ta biyu da zakuga An rubuta Exam Type, Abinda Ake nufi a wannan Akwatin shine wacce Irin Jarrabawa kakeson Dubawa, Misali SSCE Internal June/July, SSCE External Novemb...