Skip to main content

Bayani Gameda Scholarship Tare Da Yadda Ake Nemansa






MENENE SCHOLARSHIP, KUMA YAYA AKE NEMAN GURBIN KARATU TA SCHOLARSHIP?
 

Tsari Mataki zuwa Mataki...

Nagartaccen dalibi mai hazaka da ke fatan zuwa karatu a jami'o'in ƙasashen waje, Ko kuma Wasu Bangarorin Karatu Masu tsada, Wanda Koda a gida zeyi, shi ya san mahimmancin neman “Schorlarship" mafi kyau.


Karanta : Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100

Shi dai tsarin Scholarship wani tallafi ne na kudi wanda ake bayarwa ta Hanyar, gwamnataci, kamfanoni da manyan Jami'o'i.

Za'a iya amfani da gudunmawar da aka samu a cikin tallafin kudin wajen biyan kuɗin makaranta, samar da littattafai da kuma masaukan kwana. 

Kamar yadda abun yake tallafin karatu na scholarship yana da Matukar muhimmanci musamman wajen inganta ilimi, da yawa daga cikin Daliban kwaleji ana tallafa musu ne da wanan tsari domin su cimma burin su a fagen Ilimai da suka hada kimiya da fasaha da wassanni.



Karanta : Zamantakewar Matasa

Schorlaship na ɗaliban duniya wato (International Scholarship) a turance nau'i biyu ne na gama gari;


•Merit-Based da

 •Non Merit-Based.

Kuma ba'a iyakance wani adadin guraben karatun na duniya wanda ɗalibi zai iya nema ba.

 Yaya Ake Neman Guraben Karatu ta SCHORLASHIP?

Yanzu hanyoyin samun guraben karatun na scholarship a Kasashen ketare yana  da matukar wahala saboda yawan kudin tallafin karatu, da yawan Mutanen dake neman guraben na duniya wanda yawancin jami'o'in kasashen waje ke karɓa a cikin 'yan shekarun nan.


Karanta :Yadda Ake Tattara Bayanai

Koyaya mutum ya kamata ya kula da wasu ka'idoji da matakan da ya kamata a bi wajen niman SCHORLASHIP;

   Mu sani, a wannan yanayin ya kamata mu fahimci da akwai banbanci wajen neman tallafin karatu na schorlaship ga ƊDaliban dazasuyi Karatu agida Dakuma Wanda Zasuyi a kasashen Waje



  Da Akwai jerin abubuwan da suka haɗa da jarabawar neman gurabe, bada shawarwari, da bayyana nasarorin da kuka samu a satifiket dinku na Neman ilimi.

Kuma ku tabbatar cewa kuna da cikakkiyar takaddar  na asalin dan ƙasa.

 Bari mu dakata a nan, Insha Allahu sai fitowa na gaba zamu lissafo bangarori na scholarship daban daban da muhimman abubuwan da kuke buƙatar la'akari dasu waje neman sikolashif na ƙkasa(National) Dakuma Na ketare (international) .





   Ya Amfaneka ?



Sanar da Abokinka Domin shima yazo ya Karanta.


Daga Miftahu Ahmad Panda, Tareda Marubuci Sa'eed Usman Yusuf (Al-dakingary).

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Zenith. > A

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi Wadannan Lambobi baka taba siyaba b

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu Karanta : Yadda Zak