Skip to main content

Sahihan Cibiyoyin Rijistar Jamb a Jihar Kano




   A yau shafin naku Mai farin jini na pandancy.blogspot.com, zai kawo muku Jerin Amintattun Cbt Centres din da hukumar Jamb ta Amince dasu a Jihar Kanon Dabo ko Da me kazo anfika,  tareda Adireshin kowacce Cbt Centre.


   Jihar Kano dai tanada Cbt Cbt Centres guda Talatin Da Daya,


   Gasu Kamar haka:

Karanta : Abubuwa 10 da Yakamata Ka tanada Kafin Lokacin Rijistar Jarrabawarka ta Jamb

1• Amnet Institute of Information Technology, No. 13C, Hauren Shanu, Near Zone 1 Police H/Q Before Kofar Gadon Kaya, Kano State


2• Audu Bako College of Agriculture, KM 56, Along Kano - Daura Road, Danbatta, Kano State


3• Bayero University, Kano, New Site, Berger Learning Centre, Gwarzo Road, Kano, Kano State (ASOF tayi hadin Gwuiwa da Wannan Cbt Centre, munayiwa Dalibanmu dasukaje can rijista, tare da tabbatar da cewa sun cike bayanansu dai-dai)


4• Bayero University, New Site, e- Learning Centre, Gwarzo Road, Kano, Kano State


5• Bayero University, Old Site, IGR Learning Centre, Kano State


6•Bayero University, Old Site, PTDF Block, Kabuga, Kano, Kano State


7• BMG Institute of Information Technology, No. 13 Bataiya House Gyadi - Gyadi Along Zaria Road


8• Digital Bridge institute (Former Nitel Training School,) No. 532 Katsina Road By Airport Round About, Kano, Kano State


9• Federal College Of Education (Technical), Bichi


10• Federal College of Education, Kabuga Kofar Famfo, Kano, Kano State

Karanta Yadda Zaka Bude Profile tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka ta Jamb a Sakon Message

11• IITC CBT CENTRE, HADIZA SHARU HOUSE, LAILA BUHARI STREET, UDB ROAD, TARAUNI, KANO


12• JAMB CBT Centre, Beside National Centre For Mass Literacy, Adult and Non - Formal Education, Farawa, Kano State


13• JAMB STATE OFFICE, KANO (REGISTRATION ONLY)


14• Kano State Polytechnic, (School Of Technology), Computer Science Department, Matan - Fada Road, Kano


15• Kano University of Science and Technology, AEE Resource Centre, Gaya Road, Wudil, Kano State


16• Kano University of Science and Technology, Engineering Cbt Centre, Gaya Road, Wudil, Kano State


17• Kano University of Science and Technology, Main Library, Gaya Road, Wudil, Kano State


18• Makama School of Technology, Old Motor Part, Along FCE(T) Road, Bichi, Kano State


19• Moslima Institute of Information Technology, No. 1 Sarkin Yaki, Opposite A.A Rano Filling Station, Airport Road, Kano


20• MS World ICT Institute of Information Technology, No 84, Airport Road, Opposite Chediya Uku, Nomansland, Kano, Kano State

Karanta Abubuwan da Yakamata Kasani Gameda DE

21• NCC CBT Centre, Kano University of Science and Technology, Wudil


22• Over - One Consult and Investment Limited CBT Centre, No 85 Gandu GRA, Atiku Abubakar Road, Kano


23• Pioneers ICT Nigeria Limited, Suite 3 - 4 Gidan Saude, Beside First Bank, Zoo Road, Kano, Kano State


24• Prestigious ICT Investment Ltd, Sani Kabara Street, Sheka, Off Zoo Road, Kano State


25• Rainbow Digital Technology, Rijiyar Zaki Opposite Dorawar Yan Kifi, Kano State


26• Saadatu Rimi College of Education, Zaria Road, Naibawa, Kano


27•Skyline University Nigeria, No 2, Zaria Road, Kano


28• SMS ICT Institute of Training LTD., No. 84 Nomansland by Airport Road, Opposite Shediya Uku, Kano, Kano State


29• The Light College, No. 2 Panshekara, Opp., Police College Panshekara, Kano State


30• Vitae Computer Institute Centre - 2, Kings Garden, By Airport Rd, Opposite Total Filling Station, Brigade, Kano


31• Vitae Computer Institute, Kings Garden by Airport Road, Opposite Total Filling Station, Brigade, Kano.

Karanta Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb

  Wadancan 🖕 Cbt Centres din da muka lissafo a sama, Sune Cbt Centres din da hukumar Jamb ta Amince dasu a yanzu haka a Jihar Kano.


   ∆ Yanada Kyau Dalibi yasani cewar yin rijista a wani gurin da ba Cbt Centre ba, Kan Iya haifar Masa da Matsala a lokacin Jarrabawarsa.


  NB: Kusani Cewa wannan CBT Centres ne Wanda JAMB Ta Tabbatar dasu a 2019, Adadin Nasu zai Iya Raguwa ko Kuma Karuwa.

Karanta Manyan Jami'o'in Najeriya Guda 100

    

 MUNGODE



Marubuci: MIFTAHU AHMAD PANDA (Mataimakin Secretary General).

Comments

Popular posts from this blog

Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu

   Tabbas Bankin Zenith ya banbanta da sauran Bankunan Kasarnan, Domin kuwa shine Bankin da yasauwakewa jama'a wahala da turereniyar Bude Account wato Asusu, tahanyar baiwa Al'umma damar Bude Asusun daga Gida ta hanyar yin amfani da wayarsu ta hannu. Karanta : Yadda Zaka Bude Profile Tareda Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta Jamb Akan Wayarka Ta Hannu   Hakika Ba Dolene sai ka mallaki Babbar wayaba kafin yin Wannan aikin (komai kankantar wayarka Zaka Iya Bude Asusun da ita cikin sauki).   Kasani basai kanada kudi a layinka Zaka Iya Bude Asusun ba, A'a ko da babu ko sisi a Asusun wayarka, Zaka Iya Bude Asusun Bankin na Zenith,   Sannan haka zalika koda bakada kudin sakawa a Asusun a Wannan lokacin Zaka Iya budewa, domin kuwa Zero Account ne, Ma'ana Zaka Iya cire Dukkanin kudin Asusun kabarshi babu ko sisi. Karanta : Madannai 9 da Zaka Iya Amfani dasu a Madadin Mouse Lokacin Jarrabawar Jamb   Ga Matakai 9 da zakabi domin Bude Asusun ajiyartaka na Bankin Zenith. > A

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi Wadannan Lambobi baka taba siyaba b

[Shin Ko Kasan] Kasashe Nawane A Duniya ?

Ganin Muhimmancin Sanin Adadin Kasashen da suke Duniya Ga Al'umma yasa Shafin Pandancy yayi nazari tareda Binciko muku Adadin Kasashen da suke a fadin Nahiyoyin Duniya Guda  6. Karanta : Yadda Zaka Bude Asusun Ajiya Na Bankin Zenith Akan Wayarka Ta Hannu    Hakika a yanzu haka da akwai Kasashe Guda 195 a Duniya,    Ga yanda Lissafin yake👇 > Nahiyar Afirka itace Nahiyar da tafi kowacce Nahiya Yawan Kasashe a Duniya inda take da Kasashe Guda 54 > Sai kuma Nahiyar Asia da take da Kasashe 48 a matsayin Nahiya Ta Biyu > Sai kuma Yankin Turai wato Europe wadda take Dauke da Kasashe Guda 44 >  Sannan sai Bangaren Latin America wadda suke da Kasashe Guda 33 > Sai kuma Oceania masu Kasashe 14 > Sai kuma Bangaren Arewacin Amurka wato Northern America wadda take da Kasashe 2 kacal.     Mai karatu Idan Ka tattara jimillar Adadin wadancan Kasashe zasu baka Adadin Kasashe 195 wadda sune Kasashen da muke dasu a Fadin Duniya a halin yanzu Karanta : Yadda Zak