Skip to main content

Posts

Cikakken Bayani Gameda Jami'a tareda Dalilan da sukasa Ake Tsoron Auren Macen da Take Jami'a

  JAMI'A A TAFIN HANNUN KA •Jami'a wuri ne na rashin tarbiyya •Jami'a wuri ne na Kazo-nazo • Me yasa ake tsoron auren Macen da take Jami'a ________________________________________________________ •SHIMFIDA: Jami'a wani wuri ne da jama'a da dama suke ma kallon wuri na cikakken 'yancin yin abinda kaga dama (Total Freedom) ba tare da an takura maka ko matsa maka ko hana ka, ko tsangwama ba (Discrimination). Atakaice, anai mata kallon wuri ne na rashin samun cikakkiyar tarbiyya kuma wuri ne na rashin da'a (Discipline) kazalika wuri ne da yake Lalata Samari da 'yan matan da suke karatu a wannan wurin (Jami'ar) sakamakon cikakken 'yanci (Total Freedom) da ake ganin suna da shi, Wannan dalilin ya sanya dayawa daga cikin iyaye sukan hana 'ya'yan su Cigaba da karatu mai zurfi na Jami'a don gudun lalacewar tarbiyyar su, kai hatta ma samari sukan fuskanci irin wannan matsalar (Dan ko ni Mai rubutu mama na tana shan yimun Nasiha akan na kula ...

Wanene Visitor a Jami'o'in Najeriya ?

  JAMI'A A TAFIN HANNUN KA VISITOR A JAMI'O'IN NIGERIA:- • Menene Visitor •Menene amfanin sa a Jami'a • Wa yake iya zama Visitor _________________________________________________________________________________ Visitors a Jami'a suna taka rawar gani ne ta hanyar kai ziyara a Jami'ar da kuma fuskantar (Addressing) duk wani matsala da ya gagara a warware (Solver) shi a cikin gida (Within the University), da kuma sauran wadansu ayyuka da doka ta daura a Kansu  Visitor a Jami'a shine Mamallakin Jami'ar, wato wanda ya kafa ta (Founder) Shugaban Kasa na wannan lokacin shine Visitor na kowace Jami'a da take mallakin gwamnatin tarayya (Federal Universities), Gwamnoni kuma sune Visitors na Jami'ar da take Mallakin Jihar tasu, (State Universities) a yayin da Private Universities kuma wadanda suka kafa/kirkire ta sune Visitors dinta. Karanta :  Yadda Yakamata Dalibi Yayi Karatu Shi Visitor baya cikin wadanda suke gudanar da harkokin Jami'ar, amma zai wa...

NYSC : Cikakken Bayani Gameda Monthly Clearance Status

  National Youth Service Corps (NYSC) • Me ake nufi da Monthly Clearance Status, kuma menene amfanin sa •Me yasa nake ganin Absent a Dashboard dina, bayan kuma nayi Clearance • Absent daya yana da illa ko kuwa ? ________________________________________________________ >Monthly Clearance wani feature ne da hukumar NYSC ta kara shi a Portal din ta, wannan feature din zai bawa Corps Member damar ya duba Monthly Clearance Status din sa. Karanta :  Cikakken Bayani Gameda Intra-Department Transfer (IDT) Corps Member zai rika yin wannan Clearance din ne a duk wata, sannan duk lokacin da kayi clearance din to zai nuna maka PRESENT a dashboard din ka, idan kuma bakayi ba to zai nuna maka ABSENT a watan da baka yiba din. >Dan ka sami ABSENT daya ba zai hana a baka Monthly allowance dinka ba, idan yakai biyu ko fiye da haka zai sa a rike Certificate din naka ta hanyar kara maka daga Sati daya zuwa wata Uku kuma ba za'a baka Monthly allowance ba a wannan watannin da aka yimaka kari....

NYSC : Cikakken Bayani Gameda Banbancin Remobilization da kuma Revalidation

  National Youth Service Corps (NYSC) • Remobilisation ba na kowa da kowa bane •Bambancin REMOBILIZATION da kuma REVALIDATION ______________________________________________________________________ •Remobilisation ba na Kowa da Kowa bane Hukumar gudanarwa ta dalibai masu yima kasa hidima (Bautar Kasa) ta fitar da Sanarwa akan Remobilisation inda take bada sanarwar cewa idan lokacin da ta bada da farko ya cika ba zata kara wani ba. Saidai miliyoyin tambayar da dalibai sukeyi shine kowa ne zaiyi Remobilisation din ? A'a ba kowa bane sai wanda yake a Batch B (NYSC 2020 BATCH B). Karanta :  Yadda Yakamata Dalibi Yayi Karatu •Me ake nufi da Remobilisation ? A karkashin wannan rubutun zaka fahimci abinda ake nufi da REMOBILISATION kai har ma da REVALIDATION. REMOBILISATION wani terms ne na masu yiwa kasa hidima da suke amfani dashi. REMOBILISATION wani tsari ne da yake bawa dalibin da zaiyi wa kasa hidima damar sabunta Program dinsa na yiwa kasa hidimar, sannan ya Cigaba daga inda ya...

Cikakken Bayani Gameda Inter Faculty Transfer (IFT)

• Me ake nufi da Inter Faculty Transfer ? • Yaya akeyin Transfer din ? • Kowace Jami'a tana yi ? • Menene requirements din ? _____________________________________________________________ Inter Faculty Transfer wani tsari ne da yake bawa dalibi damar canja tsangayar da yake karatu zuwa wata ta daban amma a cikin Jami'ar da yake karatun. Akwai dalilai da dama da sukan iya haddasa yin Transfer din wanda suka hada da rashin gane karatu a wannan tsangayar (Academic Performance) kokuma ba zaka iya biyan kudin karatu a wannan tsangayar ba, ko makamancin haka, to idan ya zama haka ne zaka iya yin transfer kaje inda kake ganin zaka iya. Karanta : Bayani Gameda Scholarship tareda Yadda Ake Nemansa • Yaya ake yin Transfer din ? 1• Da farko zaka rubuta letter zuwa ga Rajistara na Neman yin Transfer din amma ta hannun Department dinka zaka Rubuta letter din, (Saboda haka abinda yafi shine  ka samu level Coordinator/Program Coordinator dinka kayi masa bayani to shi zaiyi guiding dinka kawai)...

Cikakken Bayani Gameda Intra Department Transfer (IDT)

• Me ake nufi da Intra Department Transfer ? • Yaya ake yin Transfer din ? • Kowace Jami'a tana yi ? • Menene Requirements din ? ____________________________________________________________ • Me ake nufi da Intra Department Transfer ? Shima Kamar Inter Faculty Transfer ne, akan yishi ne a duk lokacin da dalibi ya zama baya gane karatu a wannan department (idan ya zama baya cin Mafi yawan kwasa-kwasan da akeyi a department din) ko kuma sakamakon wani karbabben dalili.   Karanta : (Shin Ko Kasan) Kasashe Nawane a Duniya ? • Yaya ake yin Transfer din ? Hanya Mafi sauki itane kawai kaje ka samu Level Coordinator dinka kayi masa bayani, shi zai Dora ka a hanyar yadda akeyi. • Kowace Jami'a tana yi ? Ehh, kowace Jami'a tana yi, kuma kowanne Department yana karba. • Menene Requirements din ? 1• Dole ya zama kana da CGPA 1.00 mafi karanci 2• Sannan ya zama kana aji biyu ne (200 level) 3• Idan kuma dalibi bai tashi yin Transfer din ba saida ya kai aji uku (300 level) to idan har yay...

Cikakken Bayani Gameda Inter-University Transfer (IUT)

          • Me ake nufi da Inter-University Transfer (IUT) •Kowace Jami'a ne take karbar Transfer din ? • Yaya ake yin Transfer din ? • Menene requirements ? __________________________________________________________________________ •Me ake nufi da Interuniversity transfer (IUT) ? Interuniversity transfer wani sabon tsari ne da Jami'o'in Nigeria suka bullo dashi, wanda bai zama gama gari ba, Jami'o'i kalilan ne suka dauki wannan tsari. Karanta : Yadda Yakamata Dalibi Yayi Karatu   Inter university transfer wani hanya ne da yake baiwa dalibi damar canja makarantar da yake karatun degree zuwa wata Makarantar ta daban dan Cigaba da karatun shi sakamakon wasu dalilai. Kamar Misali: Mutum yana Karatu a Yusuf Maitama Sule University sai yayi Transfer ya koma Bayero University, Kano. • Kowace Jami'a ne take karbar Transfer din ? A'a ba kowace Jami'a bane take karba sakamakon wannan wani sabon tsari ne da ba kowace Jami'ar bane tayi adopting dinshi. Ga Sunay...

Ma'anar Deferral Tareda Amfaninsa Ga Dalibai

•°••°•Kafara Karatun ka Kwatsam Sai Wani Dalili Yatilasta Maka Dole Sai Ka Dakatar Dashi Zuwa Wani Lokacin... •Ma’anar Deferring •Amfanin Sa •Lokacin Yinsa •Yanda akeyin Sa: •√Deferring Yana Nufin Neman izinin Dakatar Karatun ka Daga Wata Makarantar Gaba Da Sikandire Data Baka Admission, Kafin Fara Karatu ko bayan Farawa, Dakatarwar Tana kasancewa ne Ta Shekara Daya Galibi, Kuma Bisa Wani Babban Dalili. Karanta : Yadda Yakamata Dalibi Yayi Karatu   Misali Sakamakon Wahalar Samun Admission Kokuma Kudaden Da ake Kashewa Dakuma Hanyoyin Da'ake Bi Kafin Samun admission, bayan samun Admission Din, sai Kuma Wata Babbar Matsalar ta tasowa Dalibi da tasa Dole baze iya yin Wannan Karatun ba a Wannan shekarar to zai aikawa Makarantar databashi Admission din wasiqar Neman Amincewar ta zai Dakatar Da Karatun Na Tsawon Shekara Daya. •√Amfanin Deferring Ga Dalibi; Amfanin sa Shine Adana Gurbin Karatun sa a Lokacin da Barin sa Yazama wajibi bisa Wasu Dalilai Misali: Rashin Kudin Gudanar wa na Mak...

Yadda Zaka Duba Sakamakon Jarrabawarka Ta NECO

    Biyo bayan Sakin Sakamakon Jarrabawar NECO da Hukumar Shirya Jarrabawar tayi Shiyasa wannan Shafi Na Pandancy yaga Dacewar Yayi Rubutun da Zai nunawa Dalibai Hanyar da Yakamata Subi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu Cikin Sauki batareda shan wasu Wahalhalu ba,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin Duba Sakamakon Jarrabawar taka ta NECO sune :   Karanta : Tarihin Hukumar Jamb •> Da farko kashiga Browser din wayarka Sai Kadanna Gurin Bincike (Search) Sai karubuta Adireshin result.neco.gov.ng, Sai kadanna Alamar Enter ko kuma Search a Wasu Injinan Binciken •> Bayan Shafin Yabude Zai Baku wasu Akwatina Guda Hudu, Akwati ta Farko An Rubuta Exam Year, Abinda Ake Bukatar kasanya a cikin wannan Akwati shine Shekarar da karubuta Jarrabawar taka ta NECO Misali 2020, ii. Sai kuma Akwati ta biyu da zakuga An rubuta Exam Type, Abinda Ake nufi a wannan Akwatin shine wacce Irin Jarrabawa kakeson Dubawa, Misali SSCE Internal June/July, SSCE External Novemb...

Yadda Zaka Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar NECO Na Token Code

   Tun lokacin da Hukumar NECO ta Canja tsarin yadda Ake Duba Sakamakon Jarrabawar Daga yin Amfani da Scratch Card Zuwa yin Amfani da Token Code, Dalibai da Dama Sun shiga Tsilla-Tsillar kasa Duba Sakamakon jarrabawoyinsu bisa rashin Sanin Yanda Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar tasu ta NECO a shafin Hukumar, Hakanne Yasanya Wannan Shafi Naku Mai Farin Jini Na Pandancy Yayi rubutu akan Yadda Dalibai Zasu Sayi Lambobin Duba Sakamakon Jarrabawar ta NECO a shafinta Cikin Sauki,     Saukakan Matakan da Zakabi Domin sayen Lambobin Na Token Code sune Kamar haka :   Karanta : Tarihin Hukumar NECO •> Dafarko kaziyarci shafin Duba Sakamakon Jarrabawa na Hukumar ta NECO akan Adireshin  result.neco.gov.ng, •>Bayan shafin Yabude Sai katafi Kasansa Gurin da Zakaga An rubuta Purchase Token a zagaye da koriyar Kala, Sai kadanna Shi, •> Bayan Yabude zai baka damar kasanya Email Address da Password dinka, to a matsayinka Na Sabon Wanda Zai Sayi W...