Da farko idan kana son ka lissafa jimillar sakamakon Jarrabawarka na Jamb dana Post-Utme (Aggregate Calculation) a binda zakayi shine zaka tara sakamakon Jarrabawarka na Jamb da sakamakon Jarrabawarka na Post-Utme guri guda, sannan ka rabasu gida biyu.
(JAMB + POST-UTME) ÷ 2
Misali :
Karanta : Ma'anar Deferrel tareda Amfaninsa Ga Dalibai
sakamakon Jarrabawarka na Jamb shine 250
Sakamakon Jarrabawarka na Post-Utme shine 250
To sai ka tara su guri guda ka rabasu gida biyu
250 + 250 = 500
500 ÷ 2 = 250
Jimillar sakamakon Jarrabawarka ya kama 250.
Karanta : Wanene Vistor a Jami'o'in Najeriya ?
Abinda ya rage maka shine ka kwatantashi da a binda ake bukata a fannin karatun da kake nema, idan yakai ko kuma yafi to a binda ake bukata kenan, idan kuma bai kaiba, a Kwai yiwuwar rashin samun gurbin karatu (Admission).
Karanta : Abubuwan da Yakamata Kasani Gameda Jamb Regularization
Shin Wannan Rubutun Ya Amfaneku ?
Kusanar damu ta Comment Box domin Kara mana Karfin Gwuiwa
Kada Kumanta Kusanar da Abokananku da Kawayenku domin suma Suzo su Karanta su Amfana,
Mungode da Ziyartar Shafin Pandancy
@ASOFKN2021
Comments
Post a Comment