Ina Mika Godiyata Ga Kungiyar AREWA STUDENT'S ORIENTATION FORUM Bisa Karramani datayi da Award Na Girmamawa a Matsayin Dalibin dayafi Kowanne Dalibi Jajircewa a Cikin Membobinta,
Karanta : Abubuwan da yakamata Kasani Gameda Jamb Regularization
Hakika Wannan itace Karramawa ta Uku da Wannan Gagarumar Kungiya Tayimini, Kuma itace Karramawa tafarko da Kungiyar Tafara Bani Hannu da Hannu tareda Tara Al'umma Domin Karramawa,
Karanta : Bayani Gameda Scholarship Tareda Yadda Ake Nemansa
Hakika wannan Lambar Girmamawa takara zaburar dani wajen ganin na kara Jajircewa Gamida Ninninka Kokarina Ninkin Baninkin Don Ganin Wannan Kungiya ta Cimma Dukkannin Manufofi da tsare-tsaren data sanya a gaba.
HAPPY_ASOF_5thYEARS_ANNIVERSARY.
Nagode Nagode, Allah yasaka da Alkhairi
U deserve it
ReplyDeletemuna Godiya Malam Abubakar, a Sanar da Abokai suma suzo su karanta
DeleteU deserve it
ReplyDelete